Gaskiyar abinda yake faruwa......


Ba'a Fara Sauraren Ƙarar Jam'iyyar APC da NNPP ba a Jihar Kano.


Jam'iyyar NNPP, Tana Wasan Ɓuya ne Tsakaninta da Takardar Amsa Kira a Kotu.


Idan Suka Ƙi Karɓar Takardar, Kamar Yanda Yake a Doka, To Kotu Zata Kafe Musu Notice a Kyauren Ofishinsu Kamar Yanda Doka ta Tanadar.


Yanzu dai Kotu ta Bawa Jam'iyyar APC Umarnin ta Koma, ta Bawa Jam'iyyar NNPP Takardar Ƙara Hannu da Hannu, Idan Kuma Sun ki Karba, Sai Kotu ta Dau Mataki na Gaba.


Real Mustapha gama

18th, April, 2023


muryarhausaafrica.bolgspot.com